Shahararren ɗan siyasar nan a jihar Kano Alhaji Abdul’aziz Ɗanbilki Kwamanda ya yi saukale ga masu sukarsa waɗanda suke zargin cewa baya da Uba shi yasa yake yiwa kansa laƙabi da suna Ɗanbilki.

Ɗanbilki ya ce daga yau sunana “Abdul’aziz Muhammad”
Wata sabuwa
Views: 16
