Video: ‘Tsohon saurayi ya saki bidiyon lalatar da ya yi da budurwa ana daf da ɗaura mata aure’

Ku latsa nan don kallon Bidiyon

An fasa auren wata budurwa saboda fitar bidiyon lalatar ta.

Tofa ƙara ƙaƙa ƙaƙa
Safarau

Rahotanni daga jiyar Anambra na cewa tsohon saurayin amarya.

Ya saki bidiyon lalatar da yayi da ita gabanin ɗaurin aurenta a gobe Juma’a.

Saurayin mai suna Abbas ya nuna ɓacin ransa game da irin yaudarar da tsohuwar budurwa tasa tayi masa.

Inda ya ce ta samu wani mai kuɗi zata aura kuma gobe ne za’a ɗaura musu aure.

Shi yasa shi kuma ya samu lambar angon inda ya tura masa bidiyon.

Inda ya turawa angon ta manhajar Whatsapp.

Kamar yadda shafin yaɗa labarai na southern fucus ya ruwaito.

Sai dai bamu da masaniyar ko an ɗauki wani mataki game da lamarin musamman na doka.

Amma kawo yanzu angon ya ce ya fasa auren amaryar ta sa.

Views: 63

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *