Video: “Wannan shine film ɗin Arewa24 da ke koya yadda ake jima’i a harshen Hausa”

Gudsn talabijin ɗin Arewa24 da ke yaɗa shirye shiryen sa a cikin harshen Hausa, zai soma haske Film ɗin da ke koya yadda ake saduwa a tsakanin macce da namiji.

A harshen Hausa wanda ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin masu kallon tashar, yanzu haka dai jama’a sun fara bayyana ra’ayoyin su game da wannan lamari.

SUBHANALLAH: Ya Zama Dole Musulmai Su Yi Hankali Da Tashar Arewa 24

Daga Real Sabson Gwadal

Hakika masana binciken al’amura sun jima suna nusar da mu daga wannan tashar ta arewa 24 Amma munkasa ganewa tin abaya angayamana cewa tashar Yahudawa ne amma munkasa ganewa.

Lallai ni yanzu na gamsu da hakan. Kai ma idan musulmi ne mai hangen nesa za ka gane. Kai ko kai ne hakimin marasa basira yanzu za ka gane yahudawa ne suke daukar nauyin tashar Arewa 24.

Hakika na yi takaici nayi kukan zuciya da na fili a lokacin da naci karo da wani tallen wane fim da suke so su fara haska shi a tashar. Wanda banda iskanci da yanda ake iskancin da maganganun batsa babu abunda suke koyarwa.

Ni da kai daku dukkanmu Musulmai ne ya zama dole mu dau mataki. Ba dole sai mun kalli Arewa 24 ba.

Dan haka ina kira ga ‘yan uwa na musulmai mu kauracewa wannan tashar.

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *