Wa zai zo ya taya ni bacci—Muneerat Abdulsalam

Kamar yadda kuka gani daga sama a jikin hoton screenshot ɗin da muka ɗora.

Mai ɗauke da saƙon rubutun shahararriyar mai siyar da magun gunan gargajiyar nan Muneerat Abdulsalam.

Wacce ta yi fice a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media wajen yin bidiyoyi da kalaman batsa.

Tayi wani rubutu a shafin ta na Twitter, inda ta ke cewa, “Wa zai tayani bacci”

Sai dai mabiya shafin nata sun mayar mata da martani kamar yadda za ku gani daga ƙasa.

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *