Wallahi na gaji ni kam Aure nake so—Zainabu

Wata matashiyar Budurya ta bayyana cewa aure take so, kamar yadda ta rubuta a shafinta na Twitter, budurwar mai suna Zainabuu Perere ta ce “Wallahi ni na gaji Aure nake so” a wani dan takaitaccen sako da ta wallafa a shafin nata.

Sai dai kan kace kobo mabiya shafin nata suka soma mayar mata da martani ta hanyar yin comments kamar yadda za ku gani a wannan photon.

Wannan di ba sabon abu bane ga yan mata masu amfani da kafar sadarwar Twitter musamman a Najeriya, inda wasu ke rubutawa don neman mijin auren da gaske, wasu kuma ke rubutawa da gan gan don su jawo hankalin mabiyansu.

To mudai fatanmu idan dagaske take Allah bata miji na gari ameen.

Views: 26

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *