Wata jami’ar sojin Najeriya mai suna Murja ta bayyana cewa tana son samun mijin Aure

Wata jami’a a rundunar sojin Najeriya mai suna Murja ta bayyana cewa tana son mijin aure.

Murja Soja ta bayyana takaicin ta game da yadda fararen hula ke tsoron shiga barikin soji neman aure kamar yadda shafin Hausa Plus ya ruwaito

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *