A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, ’yan bindiga masu karfi sun yi ta’addanci a yankin arewa maso yamma da tsakiyar Najeriya.
Daga sansanonin da ke cikin dajin, gungun ‘yan bindiga a kan babura sun kai hari kauyuka suna kashewa tare da yin garkuwa da maza da mata da yara.
To ta yaya sabon shugaban Najeriya zai dawo da tsaro?
Views: 18
