Yadda Gwamnatin Ekiti ta Soke Gasar Kiss na kwana 3 da za’a gabatar Ranar 7 ga watan Yuli
Gwamnatin Ekiti ta dauki tsatsauran mataki a kan wadanda ke shirin kafa sabon kundin tarihi na duniya a jihar
Gwamnatin jihar karkashin jagorancin Biodun Oyebanji ta soke “gasar kiss” wanda ake yi wa lakabi da “kiss-a-thon” a jihar sannan ta haramta irin wannan abu a jihar.
A halin da ake ciki, gwamnatin ta kuma sanar da haramta gasar da aka shirya sannan ta ce za a hukunta duk wurin da ya karbi bakuncin wannan taro
Ekiti – Gwamnatin jihar Ekiti ta haramta gasar kiss na kwanaki uku da ake shirin yi wanda ake yi wa lakabi da “Kiss-a-Thon”.
Gasar wanda aka shirya farawa a ranar Juma’a, 7 ga watan Yuli, zai shafe tsawon kwanaki uku ana yinsa a jihar.
Gwamnan Ekiti ya hana gasar kiss a jihar
Views: 39
