
Yaushe hausawa suka koma irin al’adar indiyawa ta rungume rungume?
Wannan ita ce tambayar da wasu daga cikin masu sha’awar kallon fina finan na hausa ke yiwa kawunansu a duk lokacin da suka ci karo da wani bidiyo mai alaka da wannan tambayar.
Duk kuwa da cewa akwai hukumomin da ke gudanar da aikin tacewa tare da gyara fina finan na hausa bayan an kammala daukarsu kafin a fitar da su kasuwa kowa ya kalla.
Amma dai duk da haka ana samun yan matsaloli nan da can a cikin wasu fina finan, muna fatan Allah ya hlshirya mana zuri’a ameen.
Views: 106
