- Wata baturiya mai neman mijin aure ido rufe tace za ta bayar da kyauta mai tsoka ga duk wanda ya taimaka mata ta samu wanda zai aureta
- Budurwar mai suna Eve Tilley-Coulso, tace za ta bayar da kyautar N3.8m ga duk wanda ya samo mata wanda zai aureta
- Bidiyon nata ya janyo cece-kuce inda ƴan soshiyal midiya suka riƙa cewa lallai budurwar ta ƙagu ta shiga daga ciki
Wata baturiya mai shekara 35 a duniya ta bayyana cewa tana neman namijin da zai aureta, kuma a shirye ta ke a haɗa ta duk wanda ya shirya.
Views: 14
