Zan dawo da farin jini–martaba da kima ta a idon ƴan Najeriya—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar zai dawo da farin jini martaba da kimarsa a idon ƴan Najeriya.

Da kuma dawo da ƙarfin jam’iyyar APC domin ta ci gaba da riƙe ragamar ƙasar a kakar zaɓen 2023.

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *