Ƴan biyu sun auri tagwaye a rana ɗaya kuma sun haifi ƴan biyu rana guda

‘Yan Biyu Sun Haifi ‘Yan Biyu A Rana Daya
Sa’ad da Sa’ed ‘yan biyu ne masu kamannu daya suka auri mata ‘yan biyu masu kamannu daya a rana daya sannan Allah Ya albarkaci kowannensu da ‘ya’ya ‘yan biyu masu kama daya a rana daya.

Tofa

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *