Wasiƙar Sheikh Ɗahiru Bauchi na cigaba da tada ƙura—Ina kira ga Alƙalan Kotun ƙoli dasu yi adalci in ji shi

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

DA DUMI-DUMINSA: Shahararran Malamin Addin Muslunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rubutawa Kotun Kolin Nageriya wasikar domin tabbatar da Adalci a shari’ar da Kotun Kolin Nageriya ke gab da Yanke hukunci tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Dr Nasiru Yusuf Gawuna.

Shehun Malamin ya Fa’dawa Kotun Kolin cewa Adalci a shari’ar shine zai taimaka wajen samun zaman lafiya ga Al’ummar jihar Kano Baki Daya.

Views: 46

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *