Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
ALLAHU AKBAR: Wannan itace maryam, wanda ta Kar’bi Addinin Islama a watannin Baya, Shekaran jiya tayi Sanadiyar shigowar wannan Mutimin zuwa Addinin Islaman shima, ya Zabi Suna Muhammadu.

Allah ya tabbatar da dugadugan mu tare dasu.
Views: 13
