Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Ya Kamata Mata Su Fara Ɗaukar Ɗawainiyar Kansu Ta Yau Da Kullum A Rayuwar Aure, Cewar Dr. Sheriff Almuhajir
Dakta Sheriff Malami a Jami’ar Jihar Yobe ya bayya cewa a wannan zamanin da ake ciki yana ganin ya kamata malaman addini su fito su bayyanawa matasa da ƴan mata halascin auren ɗaukar ɗawainiya tunda sunnah ta yarda da shi.
Dakta Muhajir ya kuma ƙara da cewa a ganinsa yin haka zai rage abubuwa da dama. kuma hakan Zai ba wa mazaje da mata da yawa damar yin aure batare da zullumin wahalar rayuwar aure ba.
Masu karatu, shin ya kuke kallon wannan batu ?
Views: 20
