CIGIYA: “Tun a daren jiya wannan baiwar Allah Hasana Idris ta bar gida har yanzu ba labarinta”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

CIGIYA: Cikin Tsakar Dare Ta Bar Gidanta Kuma Har Yanzu Babu Labarinta

Muna cigiyar ‘ar uwarmu wadda ta fita kusan kwana biyu zuwa uku daga gidanta kimanin karfe 2:30 na dare a nan jihar Kano a uguwar Danladi Nasidi.

Dan Allah idan an samu labarin ta ku sanar da ofishin hukuma mafi kusa da ku.

Sunnaanta Hassana Idris.
Ko kuma ku tun tubi daya daga cikn wadannan lambobin;
08036794970
07033359756
08060843230
08066014562

Views: 184

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *