An sacewa magidanci Naira dubu 60 a wajen layin karɓar ƙosan buɗe baki a jihar Kano

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

A Garin Rububin Kwaramniyar Rige-rigen Karɓar Kosan Sadaka An Zarewa Wani Magidanci Naira Dubu 60 A Aljihunsa

Mutane sun cika da mamaki da mutumin ya koka cewa an sace masa naira dubu 60 a wajen rububin karɓan kosan sadaka.

Shin ya dace mai naira dubu 60 ya shiga rububin karɓar sadakar kosai.

Views: 2597

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *