Kadan daga cikin daukakar da Allah SWT ya yiwa Sheakh Makari

Sheakh Makari

Wannan shine Sheakh Makari limamin babban masallacin kasa dake Abuja ga kaɗan Daga Cikin Daukakar Da Allah Ya Masa A Rayuwar Sa

  • Ya Haddace Alkur’ani
  • Ya Haddace Sahihul-Bukhari
  • Ya Haddace Sahihul Muslim
  • Ya wallafa littatafai sama da 40
  • Professor na Arabic and linguistic
  • Babban Jigo Ne A Darikar Tijjaniyya
  • Malamin Addinin Muslunci a Duniya
  • Shahararren malamin fatawa na kasa da kasa
  • Yana ɗaya daga cikin manyan membobin supreme council of Islamic affairs.
  • Ya Assasa makarantu tazkiyah na boko, islamiyya da na haddar Qur’ani fiye Da 30 a faɗin Nageriya
  • Shine Babban limamin kasar Nijeriya
  • Ya Samu Shedar zama wanda yafi kowa iya rubutu da karatun khuɗuba a sallar juma’a a duk fadin nageriya.
  • Ya koyar a jami’ar gwamnatin tarayya dake Kano.
  • Ya koyar da dubbanin mutane Addinin Musulunci.

Allah Ya Karawa Sheikh Prof, Ibrahim Ahmad Maqary Zaria. (Chief Imam Central Mosque Abuja) Lafiya Da Nisan Kwana. Amiin

Daga: FITYANU MEDIA

Views: 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *