
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa jami’an tsaron Najeriya sun yi luguden wuta kan ƴan bindigar daji tare da kuɓutar da mutane da dama.
Jami’an tsaro sun kububutar da mutum 10 daga hannun Y’an bindiga a maradi Nijar
Wasu Jami’an tsaro sunyi nasarar kubutar da kimanin mutum mutane 10 da wasu mahara sukayi garkuwa da su a kauyen kouakoure dake cikin gundumar Gidan-Roumgi a jahar Maradi.
Maharan dai sunkai farmaki ne a cikin kauyen da misalin Ƙarfe 3 na daren ranar asabar.
Saidai Jami’an tsaro basuyi wata wata ba wajan biyar bayansu tare da kwato wadanda akayi garkuwa da su.
Views: 16
