Video: “Zumuɗi yadda wata amarya ta kira angon ta lokacin da ake ɗaura aure ta tambayeshi an ɗaura”

wata budurwa da ta buga wa saurayinta waya a dai dai lokacin da ake ɗaura musu aure take tambayar sa an ɗaura yace mata eh an ɗaura.

Ta jawo hankalin mabiya shafin sada zumunta na Instagram biyo bayan wallafa bidiyon ta wanda ƙawayenta suka ɗauka.

Ranar ɗaurin aure dai rana ce mafi soyuwa ko farin ciki ga duk wata ƴa macce dama ɗa namiji.

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *