wata budurwa da ta buga wa saurayinta waya a dai dai lokacin da ake ɗaura musu aure take tambayar sa an ɗaura yace mata eh an ɗaura.
Ta jawo hankalin mabiya shafin sada zumunta na Instagram biyo bayan wallafa bidiyon ta wanda ƙawayenta suka ɗauka.
Ranar ɗaurin aure dai rana ce mafi soyuwa ko farin ciki ga duk wata ƴa macce dama ɗa namiji.
Views: 35
