Wata budurwa ƴar asalin ƙasar Pakistan mai suna Kwaise Umar ta bayyana cewa tana son auren baƙar fata ɗan Najeriya.
Budurwar mai kinanin shekaru 23 ta ƙara da cewar zata bada kyautar $20,000 ga duk ɗan Najeriyar da ya amince ya aureta.
Kwaise Umar da ke aiki da hukumar bada agaji ta majalissar ɗinkin Duniya a Abuja ta bayyana haka ne a shafinta na Instagram.
Views: 13
