Tayaya kuke ganin sabon shugaban ƙasa zai fuskanci matsalar tsaro.

A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, ’yan bindiga masu karfi sun yi ta’addanci a yankin arewa maso yamma da tsakiyar Najeriya.

Daga sansanonin da ke cikin dajin, gungun ‘yan bindiga a kan babura sun kai hari kauyuka suna kashewa tare da yin garkuwa da maza da mata da yara.

To ta yaya sabon shugaban Najeriya zai dawo da tsaro?

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *