Ƙasar Italiya na neman wanda zai zauna a garin nan don biyansa albashin $5,000 a ko wane wata

Ƙasar Italiya ta yi shelar neman masu zama a wani garinda ƴan ƙasar suka guje shi suka riƙa komawa babban birnin kasar.

Gwamnatin ƙasar ce dai tayi tsyin biyan $5,000 a duk wata a matsayin albashi ga duk wanda ya yarda zai zauna a garin yayi rayuwa don farfaɗo da garin

Wata sabuwa.

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *