Duk wanda ya bawa sabuwar gwamnatin Tinubu shawarar ta buɗe iyakokin ƙasar, maƙiyin cigaba ne -Sabo Nanono.
Tsohon ministan noman na Najeriya ya bayyana hakan ne a zantawarsa da Premier Radio, bayan ziyarar da ya kawo a yau Asabar.

Wata sabuwa
Views: 7
