Duk wanda ya bawa Tinubu shawarar buɗe iyakokin ƙasar nan maƙiyin Arewa ne—Sabo Nanono

Duk wanda ya bawa sabuwar gwamnatin Tinubu shawarar ta buɗe iyakokin ƙasar, maƙiyin cigaba ne -Sabo Nanono.

Tsohon ministan noman na Najeriya ya bayyana hakan ne a zantawarsa da Premier Radio, bayan ziyarar da ya kawo a yau Asabar.

Wata sabuwa

Views: 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *