Priscilla Saidu, wacce aka fi sani da Toronto Duchess, ta bayyana cewa duk lokacin da kasuwancinta ya yi tafiyar hawainiya, sai ta yi azumi da addu’a ga Allah.
A cewarta, a kullum tana addu’a ga Allah akan komai da ya shafi rayuwarta, gami da sana’ar karuwanci.
Da take magana a cikin faifan bidiyo akan Hawt Mic, ta bayyana cewa tana samun kusan dala 5,000 a dare.
Views: 34
