Ina samun $5,000 kullum a karuwanci idan na rasa kwastoma har Azumi nake na roƙi Allah—Priscilla Saidu

Priscilla Saidu, wacce aka fi sani da Toronto Duchess, ta bayyana cewa duk lokacin da kasuwancinta ya yi tafiyar hawainiya, sai ta yi azumi da addu’a ga Allah.

A cewarta, a kullum tana addu’a ga Allah akan komai da ya shafi rayuwarta, gami da sana’ar karuwanci.

Da take magana a cikin faifan bidiyo akan Hawt Mic, ta bayyana cewa tana samun kusan dala 5,000 a dare.

Views: 34

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *