Jami’an ‘yan sandan jihar Yobe sun cafke wasu ma’aurata, Abdullahi Ibrahim da Khadija Ali bisa zargin satar babur na wani malamin addinin musulunci a ƙaramar hukumar Fika ta jihar Yobe.
Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan, DSP Dungus Abdulkarim, ya fitar a Damaturu kamar yadda PM News ta wallafa.
Views: 11
