Mawaki David Adeleke da aka fi sani da Davido a karshe ya goge faifan bidiyon da ake cece-kuce a kai.
Mawakin ya sha suka daga bangarori da dama na kasar bayan wallafa bidiyon da wani yaronsa Logos Olori ya hau .
Al’umma sun bukaci da ya goge tare da ba da hakuri, bayan kwanaki biyu, Davido ya goge bidiyon daga shafinsa.
Views: 8
