Mawaƙi Davido ya goge bidiyon cin zarafin Musulunci da ya wallafa a shafin sa

Mawaki David Adeleke da aka fi sani da Davido a karshe ya goge faifan bidiyon da ake cece-kuce a kai.

Mawakin ya sha suka daga bangarori da dama na kasar bayan wallafa bidiyon da wani yaronsa Logos Olori ya hau .

Al’umma sun bukaci da ya goge tare da ba da hakuri, bayan kwanaki biyu, Davido ya goge bidiyon daga shafinsa.

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *