VIDEO: “Yadda na riƙa siyo kayan lefe ina ba saurayina ashe wata nake haɗa mawa” Maryam Nura

Yankan Kauna: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja ta bayyana yadda Saurayinta ya yi mata Yankan Kauna bayan shafe shekaru 8 suna Soyayya.

Ta ce ya rika bata kudi tana siyo kayan lefe ashe wata take hadawa sai saura kwana daya aurensa ta gano abin da ya dangana da ita zuwa gadon Asibiti.

Shin an taba yi muku Yankan Kauna?

Za ku iya shigowa cikin wannan shiri ta hanyar tuntubarmu ta WhatsApp a wannan lambar 09035830253.

Views: 29

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *