Yankan Kauna: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja ta bayyana yadda Saurayinta ya yi mata Yankan Kauna bayan shafe shekaru 8 suna Soyayya.

Ta ce ya rika bata kudi tana siyo kayan lefe ashe wata take hadawa sai saura kwana daya aurensa ta gano abin da ya dangana da ita zuwa gadon Asibiti.
Shin an taba yi muku Yankan Kauna?
Za ku iya shigowa cikin wannan shiri ta hanyar tuntubarmu ta WhatsApp a wannan lambar 09035830253.
Views: 29
