Jerin Abubuwa 10 dake hana Mata jin dadin Jima’i ko Gamsuwa

Abubuwa 10 dake hana Mata jin dadin Jima’i ko Gamsuwa

👉👉 CIWON SANYIN MARA KO MATSALOLIN  MARA DA MAHAIFA:

Kama daga sanyin mara (vaginities/toilet infections, UTI & STDs), yoyon fitsari, ‘kululun mahaifa (fibroid), da sauran cututtukan al’aura na daga cikin abubuwan da ka iya hana mace jin dadin Jima’i

👉👉BUDADDEN GABA: Rashin tsukakken farji  yanda zai damki zakari da kyau domin samar da jin dandanon fata-da -fata a matse.

👉👉KACIYAR MATA (WUCE GONA DA IRI WAJEN YINTA): kaciyar mata (female circumcision)  wacce Wanzan ya yanke beli da yawa fiye da yanda ya  dace. Yin hakan na kashe sha’awar mace idan ta girma.

👉👉MAGUNGUNA : Ko shakka babu akwai nau’in magungunan turawa ko gargajiya da zasu iya dakushe sha’awar mace, misali magungunan da ake bayarwa domin rage ciwon damuwa ko tsananin ‘bacin zuciyar mutum (antidepressants)  da sauransu.

5. RASHIN INGANTACCEN ABINCI MAI LAFIYA: Idan mace bata cin abinci mai kyau ta koshi wanda zai inganta lafiyarta da jikinta da sinadarai na ni’ima ,to sha’awarta tamkar shukace wacce bata samun ruwa wacce zata mutu.

👉👉SAURIN INZALIN MAIGIDA/ SAURIN KAWOWA/RASHIN KARFIN MAZAKUTA: Wannan matsalar nada alaka da mazajen aure kai tsaye.

👉👉RASHIN FAHIMTAR YANAYIN JIKIN MACE DA BUKATUNTA NA KWANCIYA : Ko wace mace da irin bukatunta na jima’i , akwai irin abinda take so ayi mata da na’uin kwanciyar da take jin dadinta amma da yawa kunya na hana mata bayyana abinda suke so, don haka sai subar mazajensu cikin duhu suna ta kokarin jarraba abubuwanda basa yi musu. 

👉👉WASA DA GABA: Idan mace na wasa da farjinta (istimna’i) da yatsa ko wani abu ta take sakawa,  zai iya sanyawa  taji bata jin dadin jima’i ko gamsuwa da maigidanta sai tayi istimna’i saboda tafi kowa sanin jikinta da mallakarsa, ta gano bukatunta na shaidan wanda aurenta bazai iya biya mata ba.  

👉👉ALJANIN SOYAYYA(JINNUL AASHIQ): kamar dai yanda muka tattaro wasu bayanai daga Zauren Fiqh da wata mabubbugar. Aljani na iya shiga jikin mace da sunan soyayya ya dinga saduwa da ita koma ya aureta. Hakan zaisa aljanin ya hana ta aure, ko haifuwa, ko rashin zama lafiya da miji idan tayi auren, kuma zaisa mata daukewar sha’awa da ni’ima ga mijinta, ko zubar jini ko ruwa mai wari koma gaban mijin yaki mikewa lokacin saduwa. 

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

👉👉RASHIN SHA’AWA SABODA KARANCIN SINADARAN JIMA’I A JINI KO CIWON DAMUWA : Karancin sinadarin jima’i da sauye-sauyen halittar mace( low estrogen) na iya haddasa sallacewar sha’awar mace.

*Islamic medical center*
📳 +2348037538596
sirrinrikemiji@gmail.com

Views: 56

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *