Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Yadda Mutanen garin Dugun Muazu, da sauran wasu yankuna a karamar hukumar Sabua jihar Katsina, suke cire amfanin gonansu ba shiri duk da cewa bai nuna ba, sakamakon yadda ɓarayin daji ke tura musu shanu cikin gonaki su cinye amfanin.
Kayi magana su harbeka ko su sassara mutum.
Allah Ubangiji ya kawo mana mafita baki ɗaya.
©️
Views: 36
