Allah Sarki wannan shine saƙon ƙarshe da matar Abdullahi ta wallafa a WhatsApp kafin ta bar Duniya

Allahu Akbar
Wannan shine sakon matar Babban mawakin nan Na Annabi saw Wato Abdullahi sirrin fatahi

Muna Mika sakon ta’aiyar mu baki daya a madadin shugaban wannan shafi

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Views: 44

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *