Aminu Saira ya sanar da ranar da za’a soma kallon film din Labarina S3

Malam Aminu saira a yau Juma’a ya saka tallar shirin nan mai farin jini wanda masoyan shirin suka dade suna jiran ranar da za a sake shi, yau dai shugaban kamfanin Saira Movies,  Malam Aminu Saira ya sake tallar shirin tare da rana da kuma inda za’a rika haska film din.

Ga aminda ya ce “Shirin Labarina kashi na ukku wato S3,
In sha Allah daga Biyu ga watan July 2/7/2021  S3. Zai fara zuwar mu ku, a kowace Ranar Juma’at, 9:00pm zuwa 10:00pm na dare, a tashar Arewa24 Tv. da Tambarin Hausa Tv.

Ga masu kallo a Internet kuma Za su rika samun sa a YouTube channel din SAIRA MOVIES. Muna kara godiya gare ku Masoya” in ji shi.

Views: 19

One thought on “Aminu Saira ya sanar da ranar da za’a soma kallon film din Labarina S3

Leave a Reply to Bashir Baba Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *