An yiwa limamin Ka’aba Sheikh Sudais duka saboda yayi korafin hana aikin hajji

Sheikh Abdulrahman Sudais

Rahotanni daga kasar Saudi Arabia na cewa, wasu da ba a san ko su wanene ba sun kutsa kai cikin gidan limamin Ka’abah Sheikh Abdulrahman As-Sudai inda suka yi masa duka a gaban iyalansa.

Bayan Sheikh Abdur-Rahman As-Sudeis (Limamin Harami) ya gabatar da huduba a masallacin Annabi SAW, akan jan hankali da korafi na hana aikin Hajji, amman an yi taron shagulgula a Kasar, hakan ya janyo an iske Sheikh Abdur-Rahman As-Sudeis har gida, an yi mashi duka a gaban iyalin shi.

Views: 33

One thought on “An yiwa limamin Ka’aba Sheikh Sudais duka saboda yayi korafin hana aikin hajji

Leave a Reply to Mustapha Idris Kuri Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *