Labarai: Abinda Tunubu ya faɗa a Chatham House

Labarai
Abubuwan da Tunubu ya faɗa a Chatham House

Labarai: a jiya ne ɗan takarar neman kujerar shugabancin Najeriya Alhaji Bola Ahmad Tunubu ya yi jawabi a birnin London.

Labarai:

A CHATHAM HOUSE….

An yi wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu tambayoyi ne guda Goma, a tsarin shugabanci da salon Tinubu, sai ya zabi ya amsa Hudu sannan ya bawa mutanensa damar amsa sauran tambayoyi guda shida, Mutanen nasa sune…

Governor El-Rufai
Femi Gbajabiamila
Betta Edu
Wale Edun
Dele Alake
Ben Ayade

Hakan ba sabon abu bane a wajen Bola Tinubu a lokacin da yake Gwamnan Lagos irin wannan tsarin yake bi a lokacin da zai gana da yan jaridu, yakan bawa kowanne Kwamishina damar amsa tambayar data shafi ayyukansa, irin dai yadda shugabannin Amurka keyi…

Idan Bola Ahmed Tinubu ya zama Shugaban Nigeria zai cigaba da irin wannan tsarin na bayar da damar ga Ministoci su dinga amsa tambaya kai tsaye a duk lokacin da zai gabatar da taron manema labarai, Tinubu ya yadda da za’ban mutanen da suka cancanta a kowanne bangare tare da basu damar nuna bajintarsu, kamar dai yadda a yau ma ya bawa mutanensa damar amsa tambayoyi..

Wanna ziyara da ɗan takarar na shugaban kasar Najeriya a ƙarƙashin tutar jam’iyyar All Progressive Congress wato APC a taƙaice Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tunubu ya kai ta al’ada ce ganin cewa dama Shugabanni da manyan.

ƴan siyasar Afrika suna kai makamanciyarta.

Asiwaju zai samar da Jajirtattun Ministoci, da sauran ma’aikatan Gwamnati, idan ya zama shugaban Nigeria….

Hakan ba sabon abu bane a wajen Bola Tinubu a lokacin da yake Gwamnan Lagos irin wannan tsarin yake bi a lokacin da zai gana da yan jaridu, yakan bawa kowanne Kwamishina damar amsa tambayar data shafi ayyukansa, irin dai yadda shugabannin Amurka key.

Kamar yadda masuya bayansa ke ƙara nanatawa idan Bola Ahmed Tinubu ya zama Shugaban Nigeria zai cigaba da irin wannan tsarin na bayar da damar ga Ministoci su dinga amsa tambaya kai tsaye a duk lokacin da zai gabatar da taron manema labarai, Tinubu ya yadda da za’ban mutanen da suka cancanta a kowanne bangare tare da basu damar nuna bajintarsu, kamar dai yadda a yau ma ya bawa mutanensa damar amsa tambayoyi..

Views: 39

HOTUNA: “Atiku ya ci Tunubu da yaƙi a jihar Legas”

ATIKU A LAGOS Maigirma Shugaban Kasarmu Nigeria mai jiran gado (Insha Allah) Alhaji Atiku Abubakar ya…

Shekarata 19 har yanzu ni budurwa ce ko zan samu saurayi baƙi—Haleema

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta…

Video: “Yadda mota ta taka ƙwai ba tare da ya fashe ba”

Daga Rabi’u Biyora Zaku iya sauke bidiyo daga Tik Tok ba tare da Tambarin Tik Tok…

An kama matar da tayi ƙoƙarin buɗe ƙofar jirgin sama a sararin samaniya inda tace Jesus ne ya ce ta buɗe

Wata mata ƴar asalin ƙasar Benin dake zaune a ƙasar Amurka ta yi yunƙurin buɗe ƙofar…

Nasa naira miliyan50 ga duk wanda ya kawo Video-Audion inda nace Allah bai karɓar addu’ar talakan Najeriya—Atiku

Tsohon mataimakin tsohon shugaban Najeriya Chief Olusegun Obasanjo, Alhaji Abubakar Atiku ya sa kyautar naira miliya…

Za’a kai shi Kotu a karon farko Aisha Buhari ta yi magana game da batun kama Aminu Muhammad

Wasu rahotanni na nuni da cewa yau za’a tasa ƙeyar ɗalibin nan dabya yi rubutu a…

Sunansa Usman Shugaba dogarin Aisha Buhari wanda ake zargi da kama Aminu Muhammad

A farkon wannan makon da muke ciki ne dai kafafen watsa labaran duniya waɗannan suka haɗa…

Lokacin da ina First Lady ban kama masu zagina ba Patience Jonathan ta maida wa Aisha Buhari martani

Ƴan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu game da kamen da ake zargin uwar…

HOTUNA: “Yadda matashi ya tsinci yarinya a bakin titi ya ɗauketa ya mayar da ita mutum”

Wani matashi da ya tsinci yarinya a ƙasa ya ɗauke ta ya yi alƙawarin bata cikakkiyar…