Yadda Gwamnan jihar Gombe ya gina katafariyar kwalejin karatun Allo

Gwamnatin jihar Gombe ta gina katafariyar kwalejin karatun Allo a jihar domin saita karatun Almajiranta yayi…

Video: “Kwankwaso ya bayyana matakin da zasu ɗauka idan aka tafi Inconclusive a zaɓen 2023”

Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya. Eng Dr.…

Mahaifiyata na durƙusawa har ƙasa ta gaishe ni—Fasto Agochukwu

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o Mahaifiyata Tana Durƙusawa Ta Gaishe Ni – Fasto Agochukwu. /ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3 Shugaban majami’ar Arena Gospel Ministry…

2023: Gen Election “Kotu ta ɗaure mutumin da da INEC ta kama da katin zaɓe sama da 100”

Ana wata ga wata a jiya ne muka samu labarin cewa. Hukumar Zaɓe ta Ƙasa INEC…

Jagoran Shi’a shaikh Zakzaky ya zaɓi ɗan takarar da zai marawa baya shi da mabiyansa

Wasu rahotanni da ke yawo a kafafen watsa labarai na zamani wato Social Media na cewa…

Da ace maza zasu koma haihuwa sai mijina ya haifi ƴaƴa 20 zan barshi ya huta—Mariya

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta…

Ku kalli yadda al’ummar jihar Lagos suka ƙi fitowa wajen yaƙin neman zaɓen Tunubu

A yau jagoran APC na ƙasa Bola Ahmad Tunubu ya gudanar da taron gangamin yaƙin neman…

Nan ba da daɗewa ba gaba ɗaya Duniya za ta zama ƙasar Musulunci in ji Babban Paston Cocin kasar Rasha

Nan bada dadewa ba gaba daya Duniya zata zama kasar musulunci.Inji – Babban Paston Cocin kasar…

Yadda zaku cike sabon tsarin bada tallafin ₦500,000 daga gwamnatin tarayya

Gwamnatin Najeriya a ƙarƙashin jagorancin mai girma shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na ci gaba da bada…

Ku kalli abinda Fantami ya ce game da sahihancin Pi-Network

Pi-Network wani nau’i ne daga cikin nau’ikan silallan da ba’a ganinsu waɗanda ake gudanar da cinikayyar…