Bidiyo: “Nayi mamakin jin yadda ƴan Najeriya suka fara sukar sabuwar gwamnati”—Buhari

Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi ƴan Najeriya da su kwantar da hankalinsu game da cire tallafin mai inda ya ce komai zai wuce, Buhari ya ce yayi mamakin yadda har ƴan Najeriya suka fara sukar sabuwar gwamnati

Wata sabuwa

Tofs

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *