Labari Da Ɗumi Ɗumi: “Fantami ya ƙara shiga cikin jerin ministocin Najeriya”

https://apahausa.com.ng/wani-magidanci-ya-fa%c9%97awa-kotu-cewa-zai-iya-sakin-matar-sa-amma-banda-mamanta/

Wata majiya daga fadar shugaban Najeriya ta shaidawa jaridar APA cewar an hango sunan fitaccen malamin addinin Islamar nan na Najeriya.

Dr. Isah Ali Ibrahim Fantami a cikin jerin tsoffin ministocin tsohon shugaban ƙasa Muhammad Buhari waɗanda Tunubu zai sake naɗawa a muƙamin ministan

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Views: 53

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *