HOTUNA: “Gwamnatin jihar Kano ta fara rushe gine-ginen da aka yi ba bisa ƙa’ida ba”

Gwamnatin Jihar Kano ta jagoranci rushe Gine Ginen da Aka Yi a jikin filin polo dake Unguwar Nassarawa.

An gudanar da aikin ne da misalin karfe 2 na tsakar daren Ranar Juma’a karkashin Jagorancin Hukumar rayawa da tsara birane ta Kano (Knupda).

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *