Kamar yadda kuka sani ana zuwa yawon buɗe ido a gidan zoo domin samun nishadi.
To haka itama wannan budurwa taje domin kashe kwarkwatar idanu.
Sai dai a bisa rashin Sa’a wani biri ya fito daga keji inda yayi ƙoƙarin yi mata fyaɗe.
Tuni dai ma’aikatan gidan zoo ɗin suka yi ƙoƙarin ceto Budurwar.
Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON
Views: 51
