Magidanci ya rankaya da gudu zuwa kotu don kai ƙarar matarsa.
Mijin ya koka kan yadda matar ta sa ke barazanar sabunta ma sa kaciya, inda ya nemi kotu ta dakatar da ita.
Ya ce ba ya iya yin barci a gidanta tun daga lokacin da ta yi ma sa wannan iƙirarin.
Views: 26
