Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Sudai waɗannan Mazinata ƴan ƙasar Zambiya sun kasance Namiji da Mace ne, inda suka shafe tsawon lokaci suna aikata alfasha a wani ɗakin Otal dake ƙasar ta Zambiya.
Sai dai kash inda sun san abinda zai biyo baya da basu aikata ba.

Bayan da suka gama sharholiyar su sai Namijin yayi ƙoƙarin cire Al’aurar sa daga gaban ita Macen amma cikin rashin Sa’a, abun yaƙi fita.
Nan fa hankalin su yayi matuƙar tashi, a duk lokacin da yayi ƙoƙarin cirewa sai yaji kamar zai tsinke, sakamakon liƙe wa da yayi.
A ƙarshe dai abin har ya kai ga Jami’an tsaro, daga nan kuma aka wuce dasu Asibiti a samu hanyar da za’a bi domin shi Namijin ya samu damar zare kayan aikin sa.
Ku latsa wannan Jan rubutun domin ganin a Nan BIDIYO
Views: 75
