Bidiyon wani Pastor da ke lalata da yan mata a majami’ar da yake jagoranta

Hoto daga jaridar Pulse

Jaridar Pulse ta bayyana wasu limamam coci coci a Najeriya wadanda ake zargi da batawa ko kuma lalata tarbiyar yayan cocin da suke jagoranta a sassa daban daban na Najeriya.

Rahoton jaridar ta Pulse ya nuna wani faifan bidiyon da ake ganin wasu daga cikin limaman cocin na lalata da yan matan da suke jagoranta a wajajen bautar tasu wato coci.

Wadannan hotunan da kuke gani mun dauke su ne a cikin bidiyon da jaridar Pulse Nigeria ta wallafa a shafinta na Facebook.

Rahoton jaridar ta Pulse ya bayyana cewa dga shekarun 2019 zuwa 2020 da kima 2021, an samu hauhawar korafe korafe daban daban daga sassa da dama kan yadda limaman coci ko kuma Pastors ke amfani da damar da suke da ita wajen yin

Views: 52

One thought on “Bidiyon wani Pastor da ke lalata da yan mata a majami’ar da yake jagoranta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *