VEDIO: “Da ka gina Masallaci ko Islamiyya gara ka bamu kuɗin mu shirya Film”—Aminu Sharif Momo

A cikin binciken da muka sabayi don kawowa mabiya wannan shafi labarai da rahotanni, yau munyi…

Ina neman Mijin Aure ɗan Ɗariƙar Tijjaniyya ma’abocin Zikiri da Wazifa—Fatima Umar

CIGIYA: Wata Bazawara Ma’abociyar Zikiri Da Wazifa, Tana Neman Mijin Aure Mabiyin Darikar Tijjaniyya A Kano…

Jerin ƙasashen da aka ga watan Sallah a faɗin Duniya

Hukumimin ƙasar Algeriya sun ce sun ga watan Sallah saboda haka gobe take Sallah Yayin da…

Jami’an ƴan sanda sun gargaɗi Malaman Addini kan furta kalaman da zasu kawo hargitsi a ciki al’umma

Jami’an ƴan sanda sun gargaɗi Malaman Addini kan furta kalaman da zasu kawo hargitsi a ciki…

Malam Idris ya yi rashin ladabi addu’a ma idan baka haɗa da ANNABI ba ALLAH baya karɓa—Bala Lau

Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya bayyana cewar abinda Malam Idris ya faɗa haka yake,…

Dalilin da yasa na ce mai Azumi zai iya yin buɗa baki da Jima’i—Sheikh Jamilu Zarewa

FATAWA: Mai Azumi Zai Iya Yin Buɗa Baki Da Jima’i, Cewar Sheikh Dr. Jamilu Yusuf Zarewa…

VIDEO: “Ina kira ga gwamnatin jihar Bauchi ta gaggauta kama malam Idris”—Sheikh Ɗahiru Bauchi

Malamin Islama a Najeriya Sheikh Ɗahiru Bauchi ya nemi Gwamnatin jihar Bauchi ta kama Sheikh Idris…

VIDEO: “Wallahi ko farcen Sheikh Idris aka taɓa zamu tada rikicin addini a Najeriya”—Malam Adam

Malam Adam Abdallah ya ce idan aka saki ko farcen Sheikh Idris Dutsen Tanshi ya taɓu…

VIDEO: “Shehu Tijjani ne aboki na amma Ibrahim Inyass Almajirina ne”—Malam Adam Abdallah

Malamin addinin Islama a Najeriya Sheikh Adam Abdalla ya ce Shehu Tijjani ne abokinsa amma Inyass…

HOTUNA: “Jerin Malaman da gwamnatin Bauchi ta tanada don yin Muƙabala da Sheikh Idris bayan Sallah”

Ma’aikatar Shari’ar Muslunci a jihar Bauchi zata saka ranar da za’ayi Muƙabala da Sheikh Idris inda…