Billahillazi idan Abba ya kuskura ya taɓa mana sarakuna sai mun rikita jihar Kano—Ɗan Bilki

Gogaggen ɗan siyasar nan Ɗan bilki Kwamanda ya ce matuƙar Abba ya cire musu sarakuna za…

Billahillazi duk a siyasa babu daƙiƙai kamar ƴan Kwankwasiyya da maigidansu Tsula—Ɗanbilki

Views: 13

VIDEO: “Ina kira ga EFCC ta karɓe min Fasfo ɗin Ganduje”—Abba Kabir

Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Engr. Abba K Yusuf ya nemi EFCC ta karɓe Fasfo ɗin Ganduje…

Matawalle ya gargaɗi Bawa—kai yaro ka fita daga Ido na ni ba sa’anka bane na haifeka

Wasu rahotanni sun ce shugaban na EFCC ya nemi wani abu wajen Gwamnan shi kuma ya…

VIDEO: “Ni Abdul’aziz Ɗanbilki Kwamanda daga yau na canza suna na zuwa Abdul’aziz Muhammad”

Shahararren ɗan siyasar nan a jihar Kano Alhaji Abdul’aziz Ɗanbilki Kwamanda ya yi saukale ga masu…

Saudiyya ta ba Buhari damar zama ɗan ƙasar har na tsawon shekaru 25

Ƙasar Saudi Arabia ta ba Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari damar zama ƙasar har na tsawon shekaru…

Ayyuka 14 da Buhari yayi wa ƴan Kudu da babu shugaban da ya kama ƙafar shi a Tarihi

Abuja – Da yake fayyace zare da abawa kamar yadda ya saba a shafin Twitter, Tolu Ogunlesi…

Ƙanen Rarara Uwa ɗaya Uba ɗaya ya bayyana cewa dubu 50 kawai Rarara ya taɓa bashi

Wani ɗan’uwan Rarara uwa ɗaya uba ɗaya ya bayyana cewar yayan nasa Naira dubu 50 kawai…

VIDEO: “Ku dakata na san darajar Mahaifiya ta ba zan lamunci cin mutuncin ta ba”—Rarara

Ku kalli hoton Bidiyon yadda Rarara ya maidawa ƴan Kwankwasiyya martani Allah ya kyauta Wata sabuwa…

HOTUNA: “Ƴan Kwankwasiyya sun soma fitar da Hula mai ɗauke da rubutun Tsuleliya”

Ƴan Kwankwasiyya sun fara zana Hula mai ɗauke da rubutun cin mutuncin ga mahaufiyar Rarara Views:…