CBN ya dawo da amfani da tsabar ƙwandaloli a Najeriya

Yau wani ya je ɗaukar kuɗi a banki suka ba shi buhun tsabar N2,000. Tsabar dubu…

Wata matar Aure daga jihar Kebbi ta ce tana roƙon Aliko Ɗangote ya tallafa mata da jarin sana’a

Wata matar Aure ta tuntuɓi sashin Hausa na APA inda tace mu saka hotonta da lambar…

Gwamnan Zamfara ya bada umarnin kama duk wanda yaƙi karɓan tsoffin Kuɗi

Gwamnan Zamfara Ya Bada Umarnin Kama Duk Wanda Yaƙi Karɓan Tsohon Kuɗi: Gwamnan jihar Zamfara, Bello…

CBN ya dakatar da tsarin ƙayyade kuɗaɗen da mutum zai iya cirewa a ATM

Babban bankin Najeriya CBN ya dakatar da tsarin ƙayyade kuɗaɗen da mutum zai iya cira a…

Yadda ƴan Najeriya ke kwana a layin ATM

Matsalar ƙarancin Kuɗi a hannun jama’a ya tilastawa wasu ƴan Najeriya kwana layi ATM don cire…

Za’a samu ƙaranci da tsadar man Fetur mafi muni a tarihin Najeriya daga ranar Litinin—NNPC

Ƴan kasuwar man fetur na shirin tafiya yajin aiki ranar Litinin Daga ranar litinin mai zuwa…

Yadda hukumar ICPC ta bankaɗo jami’an wani banki suna ɓoye sabbin kuɗaɗe

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya (ICPC) ta sake bayyana cewa; bankuna na…

CBN ya umurci bankuna da su daina cajin kuɗin masu POS

CBN: Shugaban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya umurci bankuna da su daina cajin kuɗin masu POS:…

Yadda gwana Zukum na jihar Borno ya shiga bankin UBA yana canza wa mutane sabbin kuɗi

Gwamna Zulum Ya Ziyarci Bankunan jihar a Borno Daga Abubakar Saleh Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana…

Na soke dokar hana karɓar tsoffin kuɗi gaba ɗaya—Emefiele

Gwamnan Babban bankin Najeriya na CBN Godwing Emefiele ya ce za’a ci gaba da canza tsofaffin…